YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Yadda Shugaban Karamar Hukuma Yakoma aikin tella bayan sauka daga kujerarsa
Labaran gida, Siyasa

Yadda Shugaban Karamar Hukuma Yakoma aikin tella bayan sauka daga kujerarsa

Tsohon Shugaban Ƙaramar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano, Abdullahi Gali Shitu, wanda aka fi sani da Comrade Abdullahi Gali Basaf, ya koma sana’arsa t...

Read More
INEC ta ce ba za ta ƙara wa’adin rijistar masu zaɓe ba
Babban Labari, Siyasa

INEC ta ce ba za ta ƙara wa’adin rijistar masu zaɓe ba

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya (INEC) ta bayyana cewa ba za ta sake ƙara wa’adin rijistar masu zaɓe ba, duk da kiraye-kirayen da jam’...

Read More
Gwamna Uba Sani ya zaɓi Jerry Adams a matsayin mataimakinsa na takarar 2027
Babban Labari, Siyasa

Gwamna Uba Sani ya zaɓi Jerry Adams a matsayin mataimakinsa na takarar 2027

Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya sanar da zaɓen Mista Jerry Adams a matsayin mataimakinsa a zaɓen gwamnan jihar na shekarar 2027.A cikin wa...

Read More
INEC Ta Sanar Da Gwajin Tantance Masu Zaɓe Kafin Zaɓen Gwamnan Jihar Osun
Babban Labari, Siyasa

INEC Ta Sanar Da Gwajin Tantance Masu Zaɓe Kafin Zaɓen Gwamnan Jihar Osun

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da cewa za ta gudanar da gwajin tantance masu zaɓe (Mock Accreditation Exercise) kafin zaɓen ...

Read More
Obi da Kwankwaso na da kusan kashi 70 cikin 100 na damar samun nasara a zaɓen 2027 - Lawal
Siyasa

Obi da Kwankwaso na da kusan kashi 70 cikin 100 na damar samun nasara a zaɓen 2027 - Lawal

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya Babachir Lawal, ya ce tikitin takarar shugaban ƙasa na haɗin gwiwa tsakanin Peter Obi da Rabiu Kwankwaso na da da...

Read More
Matawalle Ya Yi Kira Ga 'Yan Adawa Su Guji Ayyukan da Ka Iya Bata Sunan Najeriya
Babban Labari, Siyasa

Matawalle Ya Yi Kira Ga 'Yan Adawa Su Guji Ayyukan da Ka Iya Bata Sunan Najeriya

Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Mohammed Matawalle, ya buƙaci 'yan adawa da su guji duk wani abu da ka iya tunzura al'umma ko kuma ɓata sunan Najeriy...

Read More
Gwamnatin Sokoto Ta Ayyana Juma'a Ranar Hutu Domin Yin Rajistar Katin Zaɓe
Labaran gida, Babban Labari, Siyasa

Gwamnatin Sokoto Ta Ayyana Juma'a Ranar Hutu Domin Yin Rajistar Katin Zaɓe

Gwamnatin Jihar Sokoto ta ayyana Juma'a, 24 ga Yulin 2026, a matsayin ranar hutu ga ma'aikatan gwamnati domin ba su damar shiga aikin rajistar masu ka...

Read More
Gwamnonin Kudu maso Gabashin Kasar nan biyar sun amince tare da mara wa Shugaba Tinubu baya a  neman wa'adi na biyu
Siyasa

Gwamnonin Kudu maso Gabashin Kasar nan biyar sun amince tare da mara wa Shugaba Tinubu baya a neman wa'adi na biyu

Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodimma, ya bayyana cewa gwamnonin jihohin Kudu maso Gabas biyar sun cimma matsaya ta mara wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu baya ...

Read More
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir, ya gargadi 'yan Najeriya da kada su zaɓi Atiku a 2027
Siyasa

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir, ya gargadi 'yan Najeriya da kada su zaɓi Atiku a 2027

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Babachir Lawal, ya buƙaci 'yan Najeriya da kada su goyi bayan tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abuba...

Read More
Majalisar Wakilai Ta Ƙaddamar da Tsarin Ƙara Bai Wa Mata Damar Shiga Siyasa – Tajudeen Abbas
Siyasa

Majalisar Wakilai Ta Ƙaddamar da Tsarin Ƙara Bai Wa Mata Damar Shiga Siyasa – Tajudeen Abbas

Kakakin Majalisar Wakilan Tarayya, Rt. Hon. Tajudeen Abbas, ya bayyana cewa Majalisar ta samar da wani tsari na musamman da ke da nufin ƙara bai wa m...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka