YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Operation FANSAN YAMMA Sun Ceto Mutane 48 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Zamfara
Babban Labari, Tsaro

Operation FANSAN YAMMA Sun Ceto Mutane 48 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Zamfara

Dakarun Joint Task Force North West – Operation FANSAN YAMMA sun ceto mutane 48 da aka yi garkuwa da su bayan gaggawar kai ɗauki sakamakon harin da...

Read More
Operation HADIN KAI: Wani Babban Jami'in Kuɗi Na ISWAP Ya Miƙa Wuya Ga Sojoji
Babban Labari, Tsaro

Operation HADIN KAI: Wani Babban Jami'in Kuɗi Na ISWAP Ya Miƙa Wuya Ga Sojoji

Dakarun Operation HADIN KAI sun samu wata babbar nasara bayan wani babban jami'in kula da harkokin kuɗi na ƙungiyar ISWAP ya miƙa wuya ga sojoji, l...

Read More
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Kwamitin Tsara Dokar Gyaran VAT Ta 2026
Babban Labari, Kasuwanci

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Kwamitin Tsara Dokar Gyaran VAT Ta 2026

Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da wani Kwamitin Haɗin Gwiwar Ma'aikatu domin tsara Dokar Gyaran Harajin Ƙarin Daraja (VAT Modification Order) ta she...

Read More
INEC Ta Sanar Da Gwajin Tantance Masu Zaɓe Kafin Zaɓen Gwamnan Jihar Osun
Babban Labari, Siyasa

INEC Ta Sanar Da Gwajin Tantance Masu Zaɓe Kafin Zaɓen Gwamnan Jihar Osun

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da cewa za ta gudanar da gwajin tantance masu zaɓe (Mock Accreditation Exercise) kafin zaɓen ...

Read More
Ma'aikatar Tsaro Ya Jaddada Aniyarta Na Bunƙasa Jami'ar Sojojin Najeriya Da Ke Biu
Babban Labari, Tsaro

Ma'aikatar Tsaro Ya Jaddada Aniyarta Na Bunƙasa Jami'ar Sojojin Najeriya Da Ke Biu

Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa (mai ritaya), ya sake jaddada ƙudirin Gwamnatin Tarayya na mayar da Jami'ar Sojojin Najeriya da ke Biu (NAUB) ...

Read More
Faransa sun umarci karin mutum 55,000 da su fice daga gidajensu
Labaran Ketare

Faransa sun umarci karin mutum 55,000 da su fice daga gidajensu

Hukumomi a kudu maso yammacin Faransa sun umarci karin mutum 55,000 da su fice daga gidajensu a yankunan da ke kusa da birnin Bordeaux, sakamakon ci g...

Read More
Ko Najeriya ta Saki Nnamdi Kanu ko Amurka ta janye mata tallafi - cewar Dan majalisar Amurka John James
Labaran Ketare

Ko Najeriya ta Saki Nnamdi Kanu ko Amurka ta janye mata tallafi - cewar Dan majalisar Amurka John James

Dan Majalisar Wakilan Amurka mai wakiltar jihar Michigan, John James, ya bukaci gwamnatin Najeriya ta saki jagoran haramtacciyar ƙungiyar IPOB, Nnamd...

Read More
Obi da Kwankwaso na da kusan kashi 70 cikin 100 na damar samun nasara a zaɓen 2027 - Lawal
Siyasa

Obi da Kwankwaso na da kusan kashi 70 cikin 100 na damar samun nasara a zaɓen 2027 - Lawal

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya Babachir Lawal, ya ce tikitin takarar shugaban ƙasa na haɗin gwiwa tsakanin Peter Obi da Rabiu Kwankwaso na da da...

Read More
Dalilin da yasa Iran gayyatar jami’an kasar Ukraine biyo bayan zarginta da kai wa iran din hari kan jirgin ruwanta
Labaran Ketare

Dalilin da yasa Iran gayyatar jami’an kasar Ukraine biyo bayan zarginta da kai wa iran din hari kan jirgin ruwanta

Iran ta gayyaci jami'an diflomasiyyar Ukraine bayan da ta zargi Kyiv kai harin bam kan wani jirgin ruwanta a Tekun Caspian, lamarin da ya yi sanadin m...

Read More
Harry Kane Na Dab Da Tsawaita Zamansa A Bayern Munich
Babban Labari, Wassani

Harry Kane Na Dab Da Tsawaita Zamansa A Bayern Munich

Gwarzon ɗan wasan gaba kuma kyaftin ɗin Ingila, Harry Kane, na ci gaba da tattaunawa da Bayern Munich kan sabunta kwantaraginsa, yayin da zakarun Bu...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka