YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

INEC ta ce ba za ta ƙara wa’adin rijistar masu zaɓe ba
Babban Labari, Siyasa

INEC ta ce ba za ta ƙara wa’adin rijistar masu zaɓe ba

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Najeriya (INEC) ta bayyana cewa ba za ta sake ƙara wa’adin rijistar masu zaɓe ba, duk da kiraye-kirayen da jam’...

Read More
Iran ta tattauna da Oman da Saudiyya kan rage tashin hankali a Gabas ta Tsakiya
Labaran Ketare

Iran ta tattauna da Oman da Saudiyya kan rage tashin hankali a Gabas ta Tsakiya

Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araqchi, ya gudanar da tattaunawa ta wayar tarho daban-daban da takwarorinsa na Oman da Saudiyya domin duba halin ...

Read More
Gwamna Uba Sani ya zaɓi Jerry Adams a matsayin mataimakinsa na takarar 2027
Babban Labari, Siyasa

Gwamna Uba Sani ya zaɓi Jerry Adams a matsayin mataimakinsa na takarar 2027

Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya sanar da zaɓen Mista Jerry Adams a matsayin mataimakinsa a zaɓen gwamnan jihar na shekarar 2027.A cikin wa...

Read More
Mutum huɗu sun mutu yayin harin ’yan bindiga a Sokoto, an ceto mutum 32
Babban Labari, Tsaro

Mutum huɗu sun mutu yayin harin ’yan bindiga a Sokoto, an ceto mutum 32

Mutum huɗu sun rasa rayukansu bayan wasu ’yan bindiga sun kai hari ƙauyen Maikujera da ke ƙaramar hukumar Rabah a jihar Sokoto.Rundunar ’Yan Sa...

Read More
Ambaliyar Ruwa Ta Lalata Gidaje Sama da 200 a Kusada, Katsina
Labaran gida, Babban Labari

Ambaliyar Ruwa Ta Lalata Gidaje Sama da 200 a Kusada, Katsina

Ambaliyar Ruwa Ta Lalata Gidaje Sama da 200 a Kusada, KatsinaKatsina: Sama da gidaje 200 ne suka rushe sakamakon ruwan sama mai ƙarfi da iska tare da...

Read More
Masu Zanga-Zangar Da Suka Tilasta Murabus Din Ministan Ilimi A Indiya Sun Nemi A Saki Wadanda Aka Kama
Labaran Ketare

Masu Zanga-Zangar Da Suka Tilasta Murabus Din Ministan Ilimi A Indiya Sun Nemi A Saki Wadanda Aka Kama

Matasan da suka jagoranci zanga-zangar da ta kai ga murabus ɗin Ministan Ilimi na Indiya sun buƙaci gwamnatin ƙasar da ta saki dukkan mutanen da ak...

Read More
Operation Whirl Stroke Ta Ceto Mutane Biyu Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Taraba
Labaran Ketare, Babban Labari

Operation Whirl Stroke Ta Ceto Mutane Biyu Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Taraba

Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation Whirl Stroke sun yi nasarar ceto mutane biyu da aka yi garkuwa da su a wani samame da s...

Read More
Majalisar Dokokin Kano Ta Bukaci Gwamnatin Jiha Ta Samar da Cibiyoyin Koyon Sana’o’i a Duk Ƙananan Hukumomi 44
Labaran gida

Majalisar Dokokin Kano Ta Bukaci Gwamnatin Jiha Ta Samar da Cibiyoyin Koyon Sana’o’i a Duk Ƙananan Hukumomi 44

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta bukaci Gwamnatin Jihar da ta samar da cibiyoyin koyon ƙananan sana’o’i a dukkan ƙananan hukumomi 44 na jihar dom...

Read More
Farashin Danyen Mai Ya Sauka Bayan Dakatar Da Hare-Haren Amurka Da Iran
Kasuwanci

Farashin Danyen Mai Ya Sauka Bayan Dakatar Da Hare-Haren Amurka Da Iran

Farashin danyen mai a kasuwannin duniya ya ragu zuwa kusan dala 90 kan kowace ganga, bayan da Amurka da Iran suka dakatar da hare-haren da suke kai wa...

Read More
Lauyoyin Gwamnatin Jihar Kwara Sun Shiga Yajin Aiki Kan Rashin Biyan Alawus
Labaran gida, Babban Labari

Lauyoyin Gwamnatin Jihar Kwara Sun Shiga Yajin Aiki Kan Rashin Biyan Alawus

Lauyoyin da ke aiki a Ma'aikatar Shari'a ta Jihar Kwara sun fara yajin aiki na sai baba-ta-gani, sakamakon zargin rashin biyan wasu alawus da suke bin...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka