YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Iran Ta Kulla Yarjejeniya Da China Kan Sayen Makaman Kare Sararin Samaniya
Labaran Ketare, Kasuwanci

Iran Ta Kulla Yarjejeniya Da China Kan Sayen Makaman Kare Sararin Samaniya

Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya ruwaito cewa Iran ta kulla yarjejeniya da China domin sayen makaman kare sararin samaniya da ake harbawa daga...

Read More
INEC Ba Ta Nuna Son Kai, Ƙorafin Ƴan Adawa Matsalarsu Ce
General

INEC Ba Ta Nuna Son Kai, Ƙorafin Ƴan Adawa Matsalarsu Ce

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) na gudanar da ayyukanta cikin adalci tare da bin tanade-tanaden...

Read More
HRW Ta Zargi Saudiyya Da Kashe Ƴan Habasha Ba Tare Da Cikakkiyar Shari'a Ba  Labarin:
Labaran Ketare

HRW Ta Zargi Saudiyya Da Kashe Ƴan Habasha Ba Tare Da Cikakkiyar Shari'a Ba Labarin:

Ƙungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Human Rights Watch (HRW) ta zargi hukumomin Saudiyya da zartar da hukuncin kisa kan wasu ƴan ƙasar Habasha biya...

Read More
Sama da mutane 55475 ne suka kamu da  cutar amai da gudawa, cikin watanni shida a Jihar kano
Lafiya

Sama da mutane 55475 ne suka kamu da cutar amai da gudawa, cikin watanni shida a Jihar kano

Sama da mutane 55475 ne suka kamu da cutar amai da gudawa, cikin watanni shida a Jihar kanoKwamishinan lafiya Dr Abubakar Labaran Yusuf ne ya bay...

Read More
Tinubu ya musanta zargin amfanin da INEC wajen dakile jam'iyyun Adawa
Babban Labari

Tinubu ya musanta zargin amfanin da INEC wajen dakile jam'iyyun Adawa

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ba ta nuna son kai wajen gudanar da ayyukanta, yana m...

Read More
Yadda Shugaban Karamar Hukuma Yakoma aikin tella bayan sauka daga kujerarsa
Labaran gida, Siyasa

Yadda Shugaban Karamar Hukuma Yakoma aikin tella bayan sauka daga kujerarsa

Tsohon Shugaban Ƙaramar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano, Abdullahi Gali Shitu, wanda aka fi sani da Comrade Abdullahi Gali Basaf, ya koma sana’arsa t...

Read More
Yan Diomande ya amince da sharuɗɗan komawa Real Madrid
Wassani

Yan Diomande ya amince da sharuɗɗan komawa Real Madrid

Ɗan wasan gefe na ƙungiyar RB Leipzig, Yan Diomande, ya amince da sharuɗɗan kashin kansa da Real Madrid kan yiwuwar komawarsa ƙungiyar, bayan da ...

Read More
Italiya ta sake naɗa Roberto Mancini a matsayin kocin ƙasa
Wassani

Italiya ta sake naɗa Roberto Mancini a matsayin kocin ƙasa

Hukumar Kwallon Kafa ta Italiya ta sake naɗa Roberto Mancini a matsayin kocin tawagar ƙasar karo na biyu, kwana guda bayan Andrea Pirlo ya janye dag...

Read More
Rodri zai yi jinya na ɗan lokaci bayan tiyatar baya
Wassani

Rodri zai yi jinya na ɗan lokaci bayan tiyatar baya

Ɗan wasan tsakiya na Manchester City, Rodri, zai yi jinya na wani ɗan lokaci bayan tiyatar da aka yi masa domin magance matsalar bayansa.Tun da fark...

Read More
Gwamnatin Najeriya: ’Yan Najeriya 98 sun mutu a hare-haren ƙyamar baƙi a Afirka ta Kudu tun 2022
Labaran gida, Labaran Ketare

Gwamnatin Najeriya: ’Yan Najeriya 98 sun mutu a hare-haren ƙyamar baƙi a Afirka ta Kudu tun 2022

Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa akalla ’yan Najeriya 98 ne suka mutu sakamakon hare-haren ƙyamar baƙi a Afirka ta Kudu tun daga shekarar 2022.H...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka