YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Gwamnonin Kudu maso Gabashin Kasar nan biyar sun amince tare da mara wa Shugaba Tinubu baya a  neman wa'adi na biyu
Siyasa

Gwamnonin Kudu maso Gabashin Kasar nan biyar sun amince tare da mara wa Shugaba Tinubu baya a neman wa'adi na biyu

Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodimma, ya bayyana cewa gwamnonin jihohin Kudu maso Gabas biyar sun cimma matsaya ta mara wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu baya ...

Read More
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir, ya gargadi 'yan Najeriya da kada su zaɓi Atiku a 2027
Siyasa

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir, ya gargadi 'yan Najeriya da kada su zaɓi Atiku a 2027

Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Babachir Lawal, ya buƙaci 'yan Najeriya da kada su goyi bayan tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abuba...

Read More
Kwamitin Majalisar Wakilai ya yi Allah-wadai da dabi’un shugaban Hukumar Haraji ta Kasa, tare da  badaumarnin dakatar da daukar ma’aikata
Babban Labari

Kwamitin Majalisar Wakilai ya yi Allah-wadai da dabi’un shugaban Hukumar Haraji ta Kasa, tare da badaumarnin dakatar da daukar ma’aikata

Kwamitin Majalisar Wakilai mai kula da Ka’idar Daidaito ta Tarayya (Federal Character) ya yi kakkausar suka kan abin da ya bayyana a matsayin "ci ga...

Read More
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Takardun Lamuni Na Naira Biliyan 729 Don Fannin Wutar Lantarki
Labaran gida, Babban Labari

Gwamnatin Tarayya Ta Ƙaddamar Da Takardun Lamuni Na Naira Biliyan 729 Don Fannin Wutar Lantarki

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ƙaddamar da kashi na biyu na shirin takardun lamuni na naira biliyan 729 domin biyan basussukan da ake bin fannin wuta...

Read More
Rahotanni Sun Ce Italiya Na Tattaunawa Da Pep Guardiola Kan Horar Da Tawagar Ƙasar
Babban Labari, Wassani

Rahotanni Sun Ce Italiya Na Tattaunawa Da Pep Guardiola Kan Horar Da Tawagar Ƙasar

Rahotanni daga Italiya na cewa Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta ƙasar (FIGC) ta fara tattaunawa da tsohon kocin Manchester City, Pep Guardiola, domin yiwuwa...

Read More
Magajin Garin New York Ya Yi Kira Da A Bi Umarnin ICC Kan Netanyahu
Labaran Ketare, Babban Labari

Magajin Garin New York Ya Yi Kira Da A Bi Umarnin ICC Kan Netanyahu

Magajin Garin New York ya bayyana cewa akwai dalilan da suka sa Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya (ICC) ta ayyana Firaministan Isra'ila, Benjamin...

Read More
Gwamnan Ribas Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Tinubu Da Rainbow Coalition
Labaran gida, Babban Labari

Gwamnan Ribas Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Tinubu Da Rainbow Coalition

Gwamnan Jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya bayyana goyon bayansa ga Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, da kuma Æ™ungiyar siyasa ta Rainbow Coalition Æ...

Read More
Aisha Achimugu Ta Zargi EFCC Da Muzgunawa, Hukumar Na Ci Gaba Da Tuhumarta
Labaran gida, Babban Labari

Aisha Achimugu Ta Zargi EFCC Da Muzgunawa, Hukumar Na Ci Gaba Da Tuhumarta

'Yar kasuwa kuma shugabar kamfanin Oceangate Engineering Oil & Gas Limited, Aisha Achimugu, ta zargi Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ...

Read More
FIFA Ta Fara Bincike Kan Rikicin Da Ya Biyo Bayan Wasan Ƙarshe Na Kofin Duniya
Labaran Ketare, Wassani

FIFA Ta Fara Bincike Kan Rikicin Da Ya Biyo Bayan Wasan Ƙarshe Na Kofin Duniya

Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA) ta sanar da fara bincike kan rikicin da ya biyo bayan wasan ƙarshe na gasar cin Kofin Duniya.Hukumar ta ce ta...

Read More
Shugaban La Liga Ya Yi Kira Ga Gianni Infantino Ya Sauka Daga Muƙaminsa
Wassani

Shugaban La Liga Ya Yi Kira Ga Gianni Infantino Ya Sauka Daga Muƙaminsa

Shugaban gasar La Liga ta Spain, Javier Tebas, ya yi kira ga Shugaban Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA), Gianni Infantino, da ya sauka daga muƙ...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka