YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Iran Ta Yi Iƙirarin Kashe Sojojin Amurka A Hari Da Ta Kai Jordan
Labaran Ketare, Babban Labari

Iran Ta Yi Iƙirarin Kashe Sojojin Amurka A Hari Da Ta Kai Jordan

Rundunar Juyin Juya Halin Iran (IRGC) ta yi iƙirarin cewa harin da ta kai kan wani sansanin da sojojin Amurka ke amfani da shi a yankin Rukban na ƙa...

Read More
Cutar Ebola Ta Bazu Zuwa Yankuna 47 A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo
Labaran Ketare, Lafiya

Cutar Ebola Ta Bazu Zuwa Yankuna 47 A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo

Cutar Ebola da ke ɓulla a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo ta bazu zuwa yankunan kiwon lafiya 47 da ke faɗin larduna biyar na Adja a lardin Ituri, a...

Read More
Tinubu Ya Amince Da Naɗin Sabbin Shugabanni Da Mambobi A Hukumomin Tarayya
General

Tinubu Ya Amince Da Naɗin Sabbin Shugabanni Da Mambobi A Hukumomin Tarayya

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin sabbin shugabanni da mambobi 26 a hukumomi da kwamitocin gwamnatin tarayya guda 10.Daga cikin w...

Read More
ICPC Ta Gurfanar Da Wani Likita Bisa Zargin Ƙirƙirar Rahoton Lafiya Na Bogi
Babban Labari, Tsaro

ICPC Ta Gurfanar Da Wani Likita Bisa Zargin Ƙirƙirar Rahoton Lafiya Na Bogi

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (ICPC) ta gurfanar da Farfesa Bello Abubakar a gaban kotu bisa zargin ƙirƙirar rahoton lafiya na bogi.A cewar ...

Read More
Gwamnan Jigawa Ya Nuna Rashin Jin Daɗi Kan Rashin Zuwa Aiki Da Wuri
Labaran gida, Babban Labari

Gwamnan Jigawa Ya Nuna Rashin Jin Daɗi Kan Rashin Zuwa Aiki Da Wuri

Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya nuna rashin jin daɗinsa kan rashin halartar aiki da wuri da wasu manyan jami'an gwamnati suka yi bayan wa...

Read More
NSCDC Ta Bankado Jami'ar Bogi A Wani Gida Mai Dakuna Uku A Legas
Labaran gida, Tsaro

NSCDC Ta Bankado Jami'ar Bogi A Wani Gida Mai Dakuna Uku A Legas

Hukumar Tsaro da Kare Fararen Hula ta Najeriya (NSCDC) ta bankado wata jami'ar bogi da ke aiki a cikin wani gida mai dakuna uku a yankin Ilado, da ke ...

Read More
Tinubu Ya Bukaci ECOWAS Ta Ɗauki Mataki Kan Hare-haren Ƙyamar Baƙi A Afirka Ta Kudu
Labaran gida, Labaran Ketare, Babban Labari

Tinubu Ya Bukaci ECOWAS Ta Ɗauki Mataki Kan Hare-haren Ƙyamar Baƙi A Afirka Ta Kudu

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci ƙasashen da ke ƙarƙashin Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) su haɗa ...

Read More
Kwamishinan 'Yan Sandan FCT Ya Gargadi Jama'a Kan Binciken Wayoyi Ba Bisa Ka'ida Ba
Labaran gida, Tsaro

Kwamishinan 'Yan Sandan FCT Ya Gargadi Jama'a Kan Binciken Wayoyi Ba Bisa Ka'ida Ba

Kwamishinan 'Yan Sandan Babban Birnin Tarayya (FCT), Ahmed Sanusi, ya gargadi mazauna Abuja, musamman matasa, da kada su amince jami'an tsaro su binci...

Read More
Qatar Ta Nemi Majalisar Dinkin Duniya Ta Ɗora Alhakin Hare-Hare Kan Iran
Labaran Ketare

Qatar Ta Nemi Majalisar Dinkin Duniya Ta Ɗora Alhakin Hare-Hare Kan Iran

Gwamnatin Qatar ta miƙa wa Majalisar Ɗinkin Duniya da Kwamitin Tsaro wasiƙu inda ta dora cikakken alhakin hare-haren da aka kai kan ƙasarta a kan ...

Read More
'Yan Sanda Sun Fara Bincike Kan Zargin Karɓar Cin Hanci Daga Shugaban ICPC
Labaran gida

'Yan Sanda Sun Fara Bincike Kan Zargin Karɓar Cin Hanci Daga Shugaban ICPC

Hukumar 'Yan Sandan Najeriya ta tabbatar da fara bincike kan wasu jami'anta da ake zargi da neman kuɗi daga Shugaban Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Ra...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka