YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Najeriya Ta Yi Allah Wadai Da Kisan Ɗan Ƙasarta A Afirka Ta Kudu, Ta Nemi Bincike Cikin Gaggawa
Labaran Ketare, Babban Labari

Najeriya Ta Yi Allah Wadai Da Kisan Ɗan Ƙasarta A Afirka Ta Kudu, Ta Nemi Bincike Cikin Gaggawa

Gwamnatin Najeriya, ta hannun Ofishin Jakadancinta da ke Johannesburg, ta yi Allah wadai da kisan wani ɗan ƙasar, Ibeh Chika Simon, wanda ya rasa ra...

Read More
Human Rights Watch Ta Yi Gargaɗi Kan Ayyukan Hako Mai Na Perenco A Kongo
Labaran Ketare, Lafiya

Human Rights Watch Ta Yi Gargaɗi Kan Ayyukan Hako Mai Na Perenco A Kongo

Ƙungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Human Rights Watch (HRW) ta yi gargaɗin cewa ayyukan hako mai da kamfanin Perenco ke gudanarwa a yankin Muanda d...

Read More
Peter Obi Ya Bukaci Tinubu Ya Haƙura Da Takarar 2027
Labaran gida, Babban Labari

Peter Obi Ya Bukaci Tinubu Ya Haƙura Da Takarar 2027

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya haƙura da neman wa'adi na biyu a zaɓen shekarar ...

Read More
Mutum 137 Sun Karbi Takardun Shaidar Aiki na BESDA a Karamar Hukumar Dawakin Tofa
Labaran Ketare

Mutum 137 Sun Karbi Takardun Shaidar Aiki na BESDA a Karamar Hukumar Dawakin Tofa

Shugaban Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa, Hon. Anas Muƙhtar Danmaliki, ya jagoranci bikin raba takardun shaidar ɗaukar aiki ga mutane 137 da Gwamnatin...

Read More
Wani babban jami'in kungiyar ISWAP mai kula da harkokin kudi ya mika wuya ga dakarun Operation Hadin Kai a Jihar Borno
Tsaro

Wani babban jami'in kungiyar ISWAP mai kula da harkokin kudi ya mika wuya ga dakarun Operation Hadin Kai a Jihar Borno

Wani babban jami'in kungiyar ISWAP mai kula da harkokin kudi ya mika wuya ga dakarun Operation Hadin Kai a Jihar Borno, sakamakon ci gaba da hare-hare...

Read More
Ghana Ta Fara Kwashe 'Yan Kasarta 1,000 Daga Afirka Ta Kudu.
Labaran Ketare, Babban Labari

Ghana Ta Fara Kwashe 'Yan Kasarta 1,000 Daga Afirka Ta Kudu.

Gwamnatin Ghana ta sanar da cewa karin 'yan ƙasarta 1,000 da ke aiki a matsayin baƙin haure a Afirka ta Kudu za su fara komawa gida a ranakun Lahadi...

Read More
Gwamnatin Jihar Sokoto Ta Nesanta Kanta Daga Ayyukan Wani Mai Sihiri Da Aka Fi Sani Da "Mai Shaho"
Labaran gida, Babban Labari

Gwamnatin Jihar Sokoto Ta Nesanta Kanta Daga Ayyukan Wani Mai Sihiri Da Aka Fi Sani Da "Mai Shaho"

Gwamnatin Jihar Sokoto ta bayyana cewa ba ta da wata alaƙa da wani mai sihiri da aka fi sani da suna Mai Shaho, bayan wani faifan bidiyo da ya bazu a...

Read More
Amurka Da Iran Sun Na Tattaunawar Sulhu Bayan Shawarar Pakistan Da Qatar
Labaran Ketare, Babban Labari, Tsaro

Amurka Da Iran Sun Na Tattaunawar Sulhu Bayan Shawarar Pakistan Da Qatar

Amurka da Iran sun mayar da martani mai kyau ga wata shawarar sasanci da ƙasashen Pakistan da Qatar suka gabatar domin kawo ƙarshen rikicin da ke ts...

Read More
Wasu da ake zargin 'yanbindiga ne sun sace wani alkalin babbar kotun Jihar Kebbi, Mai Shari'a Faruku Hassan Bunza
Tsaro

Wasu da ake zargin 'yanbindiga ne sun sace wani alkalin babbar kotun Jihar Kebbi, Mai Shari'a Faruku Hassan Bunza

Wasu da ake zargin 'yanbindiga ne sun sace wani alkalin babbar kotun Jihar Kebbi, Mai Shari'a Faruku Hassan Bunza, a gidansa da ke kan titin Zogirma a...

Read More
Operation FANSAN YAMMA Ta Ƙara Zage Damtse Domin Ceto Shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu Da Aka Yi Garkuwa Da Shi
Tsaro

Operation FANSAN YAMMA Ta Ƙara Zage Damtse Domin Ceto Shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu Da Aka Yi Garkuwa Da Shi

Rundunar Operation FANSAN YAMMA ta ce ta ƙara zage damtse wajen ceto Shugaban Ƙaramar Hukumar Bungudu ta Jihar Zamfara, Alhaji Nura Umar Abdullahi, ...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka