YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Kotun CAS Ta Sanya Ranar Sauraren Ƙarar Senegal Kan Kofin AFCON 2025
Babban Labari, Wassani

Kotun CAS Ta Sanya Ranar Sauraren Ƙarar Senegal Kan Kofin AFCON 2025

Kotun Sauraren Kararrakin Wasanni ta Duniya (CAS) ta sanya 8 ga watan Oktoba a matsayin ranar da za ta fara sauraren ƙarar da Senegal ta ɗaukaka kan...

Read More
Nicolás Otamendi Ya Yi Ritaya Daga Bugawa Argentina Wasa
Wassani

Nicolás Otamendi Ya Yi Ritaya Daga Bugawa Argentina Wasa

Shahararren ɗan wasan bayan ƙasar Argentina, Nicolás Otamendi, ya sanar da yin ritaya daga bugawa ƙasarsa wasa yana da shekara 38.Gasar Kofin Duni...

Read More
Trump Ya Dakatar Da Ƙara Faɗaɗa Hare-Haren Sojin Amurka Kan Iran
Labaran Ketare, Babban Labari

Trump Ya Dakatar Da Ƙara Faɗaɗa Hare-Haren Sojin Amurka Kan Iran

Rahotanni da dama daga Amurka sun bayyana cewa Shugaban ƙasar, Donald Trump, ya yanke shawarar dakatar da ƙara faɗaɗa hare-haren sojin Amurka kan ...

Read More
Tinubu Ya Taya Akanta Janar na Tarayya Murnar Zama Shugaban Ƙungiyar Akantoci Janar ta Afirka
Labaran gida

Tinubu Ya Taya Akanta Janar na Tarayya Murnar Zama Shugaban Ƙungiyar Akantoci Janar ta Afirka

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya taya Akanta Janar na Tarayya, Dakta Shamseldeen Babatunde Ogunjimi, murnar zaɓensa a matsayin Shugaban Ƙungiya...

Read More
Iran Ta Fitar da Gangar Ɗanyen Mai Miliyan 73 Bayan Sassaucin Takunkuman Amurka
Labaran Ketare, Kasuwanci

Iran Ta Fitar da Gangar Ɗanyen Mai Miliyan 73 Bayan Sassaucin Takunkuman Amurka

Iran ta samu damar fitar da kusan gangar ɗanyen mai miliyan 73 cikin ƙasa da wata guda, bayan da Amurka ta ɗan sassauta wasu daga cikin takunkuman ...

Read More
Tinubu Ya Bukaci Likitocin Najeriya da ke Ƙasashen Waje Su Dawo Gida
Labaran gida

Tinubu Ya Bukaci Likitocin Najeriya da ke Ƙasashen Waje Su Dawo Gida

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga likitocin Najeriya da sauran ƙwararrun ma’aikatan lafiya da ke aiki a ƙasashen waje da su dawo gi...

Read More
Sufeto Janar Ya Umarci Ƴan Sanda Su Murƙushe Masu Rike Makamai Ba Bisa Ƙa’ida Ba
Labaran gida, Babban Labari

Sufeto Janar Ya Umarci Ƴan Sanda Su Murƙushe Masu Rike Makamai Ba Bisa Ƙa’ida Ba

Sufeto Janar na Ƴan Sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya umarci dukkan jami’an ‘yan sanda a faɗin ƙasar nan da su ɗauki mataki mai tsauri kan du...

Read More
Kotu Ta Dakatar da Yunkurin Tsige Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa
Labaran Ketare, Babban Labari

Kotu Ta Dakatar da Yunkurin Tsige Shugaban Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa

Wata Babbar Kotu a lardin Western Cape na Afirka ta Kudu ta dakatar da shirin Majalisar Dokokin ƙasar na tsige Shugaba Cyril Ramaphosa, kan zarge-zar...

Read More
Jurgen Klopp Ya Zama Sabon Kocin Tawagar Ƙwallon Ƙafar Jamus
Labaran Ketare, Wassani

Jurgen Klopp Ya Zama Sabon Kocin Tawagar Ƙwallon Ƙafar Jamus

Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Jamus ta sanar da naɗin tsohon kocin Liverpool, Jurgen Klopp, a matsayin sabon babban kocin tawagar ƙwallon ƙafar ƙasar....

Read More
Har Yanzu Ana Jiran Ceto Ɗaliban da Aka Sace a Borno Bayan Fiye da Wata Biyu
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Har Yanzu Ana Jiran Ceto Ɗaliban da Aka Sace a Borno Bayan Fiye da Wata Biyu

Fiye da wata biyu bayan sace ɗalibai daga makarantu uku da ke garin Mussa a Jihar Borno, har yanzu iyaye da iyalansu na ci gaba da jiran ganin an ku...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka