YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

An gudanar da taron fahimtar juna tsakanin Fulani makiyaya da Mutanen Harbo Tsohuwa a Jihar jigawa
Babban Labari

An gudanar da taron fahimtar juna tsakanin Fulani makiyaya da Mutanen Harbo Tsohuwa a Jihar jigawa

Manoman garin Harbo Tsohuwa da kewaye a Jihar Jigawa sun gabatar da manyan korafe-korafe guda hudu kan Fulani makiyaya a wani taron fahimtar juna da a...

Read More
Tsohon Babban Hafsan Sojin Ƙasarnan, Laftanar Janar Tukur Buratai (mai ritaya), ya nuna shakku kan ikirarin cewa jami’an tsaron kasarnan ba sa iya gano inda ‘yan bindiga
Babban Labari

Tsohon Babban Hafsan Sojin Ƙasarnan, Laftanar Janar Tukur Buratai (mai ritaya), ya nuna shakku kan ikirarin cewa jami’an tsaron kasarnan ba sa iya gano inda ‘yan bindiga

Tsohon Babban Hafsan Sojin Ƙasarnan, Laftanar Janar Tukur Buratai (mai ritaya), ya nuna shakku kan ikirarin cewa jami’an tsaron kasarnan ba sa...

Read More
Babban Mataimaki na musamman kan harkokin yaɗa labarai ga shugaba Tinubu, AbdulAziz AbdulAziz, yayi karin haske kan ɗaukar dakarun tsaron gandun-daji
Babban Labari

Babban Mataimaki na musamman kan harkokin yaɗa labarai ga shugaba Tinubu, AbdulAziz AbdulAziz, yayi karin haske kan ɗaukar dakarun tsaron gandun-daji

Babban Mataimaki na musamman kan harkokin yaɗa labarai ga shugaba Tinubu, AbdulAziz AbdulAziz, yayi karin haske kan ɗaukar dakarun tsaron gandun-daj...

Read More
Cutar kwalara tayi ajalin Sama da mutane 40 a Jihar Borno
Babban Labari

Cutar kwalara tayi ajalin Sama da mutane 40 a Jihar Borno

Annaboar cutar kwalara ta yi ajalin sama da mutum 40, inda fiye da mutane 3,000 a ƙauyuka da unguwanni 139 da ke ƙananan hukumomi bakwai na jihar Bo...

Read More
Wike ya danganta kiwon shanu a Abuja da matsalolin tsaro
General

Wike ya danganta kiwon shanu a Abuja da matsalolin tsaro

Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya bayyana kiwon shanu barkatai a cikin birnin Abuja a matsayin batu da ya shafi tsaron ƙasa, yana...

Read More
Ma'aikatar Lafiya ta jihar kano ta kafa wani sashi na kula da inganta lafiyar mata a lokacin jinin Al'ada
Babban Labari

Ma'aikatar Lafiya ta jihar kano ta kafa wani sashi na kula da inganta lafiyar mata a lokacin jinin Al'ada

Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano ta sanar da kafa wani sashe na musamman da zai mayar da hankali wajen inganta lafiya da walwalar mata musamnan‘yan...

Read More
Wasu ‘Yan Bindiga Sun Yi Kwanton Bauna Ga ‘Yan Sanda, Sun Kashe Biyu a Anambra
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Wasu ‘Yan Bindiga Sun Yi Kwanton Bauna Ga ‘Yan Sanda, Sun Kashe Biyu a Anambra

Wasu ‘yan bindiga sun kai hari kan jami’an ‘yan sanda a hanyar Amansea–Ndiora–Ndiukwuenu–Awa–Ufuma da ke karamar hukumar Orumba South a ...

Read More
Amurka ta tisa ƙeyar wasu ƴan asalin yammacin Afirka ta yamma zuwa Ghana
Babban Labari

Amurka ta tisa ƙeyar wasu ƴan asalin yammacin Afirka ta yamma zuwa Ghana

Amurka ta tisa ƙeyar wasu ƴan asalin yammacin Afirka ta yamma zuwa Ghana, kamar yadda wani lauya da ke da hannu a lamarin ya shaida wa manema labaru...

Read More
Obasanjo ya bukaci ’yan Najeriya su rika yin gwaje-gwajen lafiya akai-akai domin gano cututtuka tun da wuri don daukar mataki
Babban Labari

Obasanjo ya bukaci ’yan Najeriya su rika yin gwaje-gwajen lafiya akai-akai domin gano cututtuka tun da wuri don daukar mataki

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bukaci ’yan Najeriya su rika yin gwaje-gwajen lafiya akai-akai domin gano cututtuka tun da wuri tare da ...

Read More
Gwamnatin Jihar Legas ta ƙara tsaurara matakan kariya domin hana shigowar cutar Ebola Najeriya, bayan sake ɓarkewar cutar a wasu ƙasashen Gabashin Afirka.
Babban Labari

Gwamnatin Jihar Legas ta ƙara tsaurara matakan kariya domin hana shigowar cutar Ebola Najeriya, bayan sake ɓarkewar cutar a wasu ƙasashen Gabashin Afirka.

Kwamishinan Lafiya na jihar, Farfesa Akin Abayomi, ya jagoranci wata tawaga ta musamman domin duba shirye-shiryen kariya a Filin Jirgin Sama na Murtal...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka