YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Dakarun Operation FANSAN YAMMA sun kashe 'yan ta'adda biyu, sun ceto mutum ɗaya da aka yi garkuwa da shi jihohin Kaduna da Zamfara
Babban Labari

Dakarun Operation FANSAN YAMMA sun kashe 'yan ta'adda biyu, sun ceto mutum ɗaya da aka yi garkuwa da shi jihohin Kaduna da Zamfara

Dakarun Operation FANSAN YAMMA sun kashe 'yan ta'adda biyu, sun ceto mutum ɗaya da aka yi garkuwa da shi, sun kama mutum takwas da ake zargin masu ha...

Read More
Babbar Kotun Tarayya Ta Fitar da Sabbin Ka'idoji Kan Shari'o'in Gabanin Zaɓe
Labaran gida, Babban Labari, Siyasa

Babbar Kotun Tarayya Ta Fitar da Sabbin Ka'idoji Kan Shari'o'in Gabanin Zaɓe

Babbar Kotun Tarayya ta ƙaddamar da sabbin ka'idojin gudanar da shari'o'in gabanin zaɓe domin hanzarta shari'a, tabbatar da adalci da rage jinkirin ...

Read More
Shugaba Tinubu Ya Rantsar da Sabbin Kwamishinonin RMAFC da NPC
Labaran gida, Babban Labari

Shugaba Tinubu Ya Rantsar da Sabbin Kwamishinonin RMAFC da NPC

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya rantsar da sabbin kwamishinoni na Hukumar Tara Kuɗaɗen Shiga da Rabon Arzikin Ƙasa (RMAFC) da kuma Hukumar Ƙ...

Read More
Jami'o'in Najeriya 24 Sun Shiga Jerin Manyan Jami'o'in Duniya na 2026
Labaran gida, Babban Labari

Jami'o'in Najeriya 24 Sun Shiga Jerin Manyan Jami'o'in Duniya na 2026

Sabon rahoton Times Higher Education (THE) na shekarar 2026 ya nuna cewa jami'o'i 24 daga Najeriya sun shiga jerin manyan jami'o'in duniya, wanda ya s...

Read More
Rahotanni: Robert Lewandowski Na Dab Da Komawa Chicago Fire
Labaran Ketare, Wassani

Rahotanni: Robert Lewandowski Na Dab Da Komawa Chicago Fire

Robert Lewandowski na dab da kammala komawa Chicago Fire FC bayan karewar kwantiraginsa da FC Barcelona.Rahotanni sun ce ana sa ran ɗan wasan mai she...

Read More
Manchester City Ta Nada Enzo Maresca A Matsayin Sabon Koci
Wassani

Manchester City Ta Nada Enzo Maresca A Matsayin Sabon Koci

Manchester City ta tabbatar da naɗin Enzo Maresca a matsayin sabon kocinta, bayan ya maye gurbin Pep Guardiola.Maresca, wanda ya taɓa horar da Leice...

Read More
Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya umarci hukumomin tsaro da su fara bincike nan-take kan kisan shugaban ƙungiyar makiyaya ta MACBAN
Labaran gida, Tsaro

Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya umarci hukumomin tsaro da su fara bincike nan-take kan kisan shugaban ƙungiyar makiyaya ta MACBAN

Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia, ya umarci hukumomin tsaro da su fara bincike nan-take kan kisan shugaban ƙungiyar makiyaya ta MACBAN a jihar, Alh...

Read More
Gwamnati Ta Bayyana Sabon Tsarin Horon NYSC da Rukunoni 11 na Musamman
Labaran gida, Babban Labari

Gwamnati Ta Bayyana Sabon Tsarin Horon NYSC da Rukunoni 11 na Musamman

Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsare-tsaren Manufofi, Hadiza Bala Usman, ta bayyana wasu daga cikin sauye-sauyen da ake shirin yi wa shirin bau...

Read More
Kasashen Duniya Sun Yi Alƙawarin Tallafa wa Venezuela Bayan Girgizar Ƙasa
Labaran Ketare, Babban Labari

Kasashen Duniya Sun Yi Alƙawarin Tallafa wa Venezuela Bayan Girgizar Ƙasa

Kasashe da dama na ci gaba da bayyana shirin ba da agaji ga Venezuela bayan girgizar ƙasa da ta afku a makon da ya gabata.Rahotanni sun nuna cewa ƙa...

Read More
An Shigar da Ƙara Kan Takardun Karatun Shugaba Tinubu a Babbar Kotun Tarayya
Labaran gida, Babban Labari, Siyasa

An Shigar da Ƙara Kan Takardun Karatun Shugaba Tinubu a Babbar Kotun Tarayya

Wata ƙungiya mai rajin sauye-sauye a harkokin shugabanci ta shigar da ƙara a Babbar Kotun Tarayya da ke Kano, inda ta ƙalubalanci sahihancin wasu t...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka