YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Gwamnatin Kano ya tallafa wa mahautan jihar da Naira miliyan 100, tare da yin alkawarin gina musu sabuwar kasuwar zaman
Labaran gida

Gwamnatin Kano ya tallafa wa mahautan jihar da Naira miliyan 100, tare da yin alkawarin gina musu sabuwar kasuwar zaman

Gwamnan Jihar Kano ya bai wa mahautan jihar tallafin Naira miliyan 100 tare da yin alkawarin gina musu sabuwar kasuwar zamani domin inganta harkokin k...

Read More
Gbajabiamila ya nemi shugaban hukumar bogi Adeniyi Adeyemi ya biya shi diyyar Naira biliyan 15 kan zargin bata masa suna
Siyasa

Gbajabiamila ya nemi shugaban hukumar bogi Adeniyi Adeyemi ya biya shi diyyar Naira biliyan 15 kan zargin bata masa suna

Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Ƙasa, Femi Gbajabiamila, ya buƙaci Adeniyi Adeyemi, wanda ake zargi da ikirarin jagorantar wata hukumar bogi a ...

Read More
Atiku ya bukaci a dakatar da Umahi tare da gudanar da bincike mai zaman kansa kan mutuwar Mary Habila
Siyasa

Atiku ya bukaci a dakatar da Umahi tare da gudanar da bincike mai zaman kansa kan mutuwar Mary Habila

Tsohon Mataimakin Shugaban Nijeriya, Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya umarci Ministan Ayyuka, Sanata David Umahi, ya sauka d...

Read More
Chadi ta soke takardar izinin shiga ƙasar ga 'yan Afirka
Labaran gida, Labaran Ketare, Babban Labari

Chadi ta soke takardar izinin shiga ƙasar ga 'yan Afirka

Gwamnatin Jamhuriyar Chadi ta sanar da cewa za ta daina buƙatar takardar izinin shiga ƙasar (Visa) ga dukkan 'yan ƙasashen nahiyar Afirka, a wani m...

Read More
Tarayyar Turai da Ukraine sun ƙulla yarjejeniya kan ƙera jiragen sama marasa matuƙa
Labaran Ketare

Tarayyar Turai da Ukraine sun ƙulla yarjejeniya kan ƙera jiragen sama marasa matuƙa

Shugabar Hukumar Tarayyar Turai, Ursula von der Leyen, ta sanar da Æ™ulla wata gagarumar yarjejeniya tsakanin Tarayyar Turai (EU) da Ukraine domin haÉ...

Read More
An ji fashe-fashe a sassan Iran yayin da Amurka ta ƙaddamar da sabbin hare-hare
Labaran Ketare, Babban Labari

An ji fashe-fashe a sassan Iran yayin da Amurka ta ƙaddamar da sabbin hare-hare

An ji ƙarar fashewar abubuwa a sassa daban-daban na Iran, ciki har da yankunan da ke kusa da Tekun Fasha, bayan da rundunar sojin Amurka ta sanar da ...

Read More
Majalisar Dokokin Faransa ta amince da ƙudirin taimaka wa wasu marasa lafiya su kawo ƙarshen rayuwarsu
General

Majalisar Dokokin Faransa ta amince da ƙudirin taimaka wa wasu marasa lafiya su kawo ƙarshen rayuwarsu

Majalisar Dokokin Faransa ta amince da wani ƙudiri da zai ba da damar taimaka wa wasu marasa lafiya da ke cikin mawuyacin hali su kawo ƙarshen rayuw...

Read More
Tarayyar Turai ta ba Venezuela tallafin jin ƙai na dala miliyan 23
Labaran gida, Labaran Ketare

Tarayyar Turai ta ba Venezuela tallafin jin ƙai na dala miliyan 23

Tarayyar Turai (EU) ta sanar da ƙarin tallafin jin ƙai na kusan dala miliyan 23 ga ƙasar Venezuela, domin tallafa wa waɗanda girgizar ƙasar da ta...

Read More
Iran ta yi iƙirarin kai hari kan sansanin sojin Amurka a Kuwait
Labaran Ketare

Iran ta yi iƙirarin kai hari kan sansanin sojin Amurka a Kuwait

Gidan talabijin na gwamnatin Iran, IRIB, ya ruwaito cewa Iran ta kai hari kan wani sansanin sojin Amurka da ke ƙasar Kuwait.A cewar kafar yaɗa labar...

Read More
Kotu ta ba da umarnin ƙwace kadarori kusan 48 da ake alaƙanta su da tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami
Labaran gida, Babban Labari

Kotu ta ba da umarnin ƙwace kadarori kusan 48 da ake alaƙanta su da tsohon Ministan Shari'a, Abubakar Malami

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da umarnin ƙwace kadarori kusan 48 da ake alaƙanta su da tsohon Ministan Shari'a kuma tsohon Babban Lauyan Ta...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka