YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Takaddama ta ɓarke tsakanin Hisbah da Hukumar Tace Fina-finai kan sana'ar "downloading" a Kano
Nishadi, Babban Labari

Takaddama ta ɓarke tsakanin Hisbah da Hukumar Tace Fina-finai kan sana'ar "downloading" a Kano

Takaddama ta ɓarke tsakanin Hukumar Hisbah ta Jihar Kano da Hukumar Tace Fina-finai da Ɗab'i ta Jihar Kano kan ikon da ya shafi sana'ar tura fina-fi...

Read More
INEC na duba yiwuwar gudanar da zaɓen shugaban ƙasa na gwaji kafin zaɓen 2027
Labaran gida, Babban Labari

INEC na duba yiwuwar gudanar da zaɓen shugaban ƙasa na gwaji kafin zaɓen 2027

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa tana nazarin yiwuwar gudanar da zaɓen shugaban ƙasa na gwaji kafin babban zaɓen sheka...

Read More
Sakatare Janar na MDD ya yi Allah wadai da hare-haren kan gine-ginen fararen hula a Iran
Babban Labari, Lafiya

Sakatare Janar na MDD ya yi Allah wadai da hare-haren kan gine-ginen fararen hula a Iran

Sakatare Janar na Majalisar ÆŠinkin Duniya (MDD), Antonio Guterres, ya bayyana cewa bai dace a kai hare-hare kan gine-ginen fararen hula ba, yayin da ...

Read More
Amurka ta tsaurara dokokin zama ga ɗaliban ƙasashen waje
Labaran gida, Babban Labari

Amurka ta tsaurara dokokin zama ga ɗaliban ƙasashen waje

Gwamnatin Amurka ƙarƙashin Shugaba Donald Trump ta sanar da sabbin ƙa'idoji da za su tsaurara dokokin zama da karatu ga ɗaliban ƙasashen waje da ...

Read More
Kotu ta yi watsi da ƙarar neman INEC ta amince da kwamitin riƙon ƙwaryar PDP na Kabiru Turaki
Labaran gida, Babban Labari

Kotu ta yi watsi da ƙarar neman INEC ta amince da kwamitin riƙon ƙwaryar PDP na Kabiru Turaki

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da ƙarar da wasu shugabannin Jam'iyyar PDP suka shigar, wadda ke neman a tilasta wa Hukumar Zaɓe Mai Za...

Read More
Kotun Koli ta bada umarnin kwace kadarorin Emefiele tare da kudi fiye da dala miliyan 2
Labaran gida

Kotun Koli ta bada umarnin kwace kadarorin Emefiele tare da kudi fiye da dala miliyan 2

Kotun Koli ta tabbatar da hukuncin ƙwace wasu kadarori da kuɗaɗe da suka haura dala miliyan biyu da ake dangantawa da tsohon Gwamnan Babban Bankin ...

Read More
Karo na biyu, Kasar Iran ta gargadi kasashen gulf kan baiwa Amurka damar kai mata hari
Labaran Ketare

Karo na biyu, Kasar Iran ta gargadi kasashen gulf kan baiwa Amurka damar kai mata hari

Iran ta gargaɗi ƙasashen yankin Gulf kada su bari Amurka ta yi amfani da yankunansu ko sararin samaniyarsu ko kuma gaɓoɓin ruwansu wajen kai hari ...

Read More
Gwamnatin Tinubu ta kaddamar da shirin dala biliyan $3.05 domin rage talauci da bunkasa tattalin arziki
Labaran gida

Gwamnatin Tinubu ta kaddamar da shirin dala biliyan $3.05 domin rage talauci da bunkasa tattalin arziki

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya Æ™addamar da wasu manyan shirye-shirye biyar da darajarsu ta kai kusan dala biliyan 3.05, domin rage talauci, Æ...

Read More
An sayar da rigar da Pele ya sanya a wasan karshe na Kofin Duniya na 1958 kan dala miliyan $4.9
Wassani

An sayar da rigar da Pele ya sanya a wasan karshe na Kofin Duniya na 1958 kan dala miliyan $4.9

Rigar da fitaccen gwarzon ƙwallon ƙafa na Brazil, Pele, ya sanya a wasan ƙarshe na Gasar Kofin Duniya ta shekarar 1958, ta zama rigar ƙwallon ƙaf...

Read More
Faransa ta ce ta’azzarar almundahana ne yasa ta daukar tsauraran matakan biza ga daliban kasar kamaru
Labaran Ketare

Faransa ta ce ta’azzarar almundahana ne yasa ta daukar tsauraran matakan biza ga daliban kasar kamaru

Ofishin jakadancin Faransa a Kamaru ya fitar da sanarwa da ke bayyana cewar, ya ɗauki matakin tsaurara ƙa’idojin bai wa ɗaliban biza ne saboda ta...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka