YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Da ni kadai ke da ikon hukunci da na haramta amfani bakin gilashi a mota, cewar sufeto Janar na Yan sandan Najeriya
Babban Labari

Da ni kadai ke da ikon hukunci da na haramta amfani bakin gilashi a mota, cewar sufeto Janar na Yan sandan Najeriya

Sufeto Janar na ’Yan Sandan Najeriya, Olatunji Disu, ya bayyana cewa da a ce ikon yanke hukunci yana hannunsa shi kaɗai, da ya zai haramta amfani d...

Read More
lazio ta sanar da naɗin tsohon kocin ƙasar Italiya, Gennaro Gattuso
Wassani

lazio ta sanar da naɗin tsohon kocin ƙasar Italiya, Gennaro Gattuso

Ƙungiyar Lazio ta sanar da naɗin tsohon kocin ƙasar Italiya, Gennaro Gattuso, a matsayin sabon mai horas da 'yan wasanta bayan rabuwa da Maurizio S...

Read More
Kylian Mbappe, ya zura ƙwallaye biyu yayin da Faransa ta doke Iraq
Wassani

Kylian Mbappe, ya zura ƙwallaye biyu yayin da Faransa ta doke Iraq

Tauraron ɗan wasan Faransa, Kylian Mbappe, ya zura ƙwallaye biyu yayin da Faransa ta doke Iraq, lamarin da ya kai shi matsayi na biyu a tarihin masu...

Read More
MDD TA CE ANA AMFANI DA CIN ZARAFI A MATSAYIN MAKAMIN YAƘI A RIKICIN SUDAN
Lafiya

MDD TA CE ANA AMFANI DA CIN ZARAFI A MATSAYIN MAKAMIN YAƘI A RIKICIN SUDAN

Majalisar Ɗinkin Duniya ta bayyana cewa ana amfani da cin zarafi na jima'i a matsayin makamin yaƙi a rikicin Sudan, inda ta ce adadin lokutan da aka...

Read More
MDD ta ye Gargadi Kan pillar core Tallafin Hiv da Amurka Ta yi wa Afrirka to Kudu
Lafiya

MDD ta ye Gargadi Kan pillar core Tallafin Hiv da Amurka Ta yi wa Afrirka to Kudu

Shugabar Hukumar UNAIDS ta Majalisar Ɗinkin Duniya, Winnie Byanyima, ta yi gargaɗin cewa janye tallafin yaƙi da cutar HIV da Amurka ta yi wa Afirka...

Read More
Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu, Garba Maidoki, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar APC zuwa ADC
Babban Labari, Siyasa

Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu, Garba Maidoki, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar APC zuwa ADC

Sanata mai wakiltar Kebbi ta Kudu, Garba Maidoki, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar APC zuwa ADC, inda ya danganta matakin da rikice-rikicen cikin gida...

Read More
Sarkin ya yi wannan kiran ne lokacin da ya karbi bakuncin  kwamishinan ruwa muhalli da sauyin yanayi Dakta Tahir Muhammad Hashim a fadar sa domin kaddamar da aikin dashen bishiyu a fadin jihar ban.

‎ Mai martaba Sarkin Kano Muhammad Sunusi II ya yi kira ga al'ummar jihar Kano da su dasa bishiyu a muhallan su domin inganta muhalli.‎Sarkin ya y...

Read More
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Hadin Kai sun ceto mutum 47
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Hadin Kai sun ceto mutum 47

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Hadin Kai sun ceto mutum 47, mafi yawansu mata da ƙananan yara, daga hannun mayaƙan ISWAP a yan...

Read More
Abun fashewa ya tashi a wani sashe na kasuwar Mushin da ke jihar Lagos.
Labaran gida, Tsaro

Abun fashewa ya tashi a wani sashe na kasuwar Mushin da ke jihar Lagos.

Wani abun fashewa ya tashi a wani sashe na kasuwar Mushin da ke jihar Lagos, inda mutum guda ya jikkata bayan wata mota ta tarwatse sakamakon fashewar...

Read More
Rundunar yansanda na shirin fara amfani da na’urorin daukar hoto da bidiyo da jami’ai za su rika sanyawa a jikinsu yayin aiki
Babban Labari

Rundunar yansanda na shirin fara amfani da na’urorin daukar hoto da bidiyo da jami’ai za su rika sanyawa a jikinsu yayin aiki

Rundunar yansanda na shirin fara amfani da na’urorin daukar hoto da bidiyo da jami’ai za su rika sanyawa a jikinsu yayin aiki, domin tabbatar da g...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka