YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Tsohon kakakin sojoji ya faɗa hannun ƴanbindiga a Katsina
Labaran gida, Tsaro

Tsohon kakakin sojoji ya faɗa hannun ƴanbindiga a Katsina

Ana zargin wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon Daraktan Yaɗa Labarai na Rundunar Sojin Najeriya, Manjo Janar Rabe Abubakar mai ritaya, tare da...

Read More
Paris St German ta lashe Champions League karo na biyu a jere
Wassani

Paris St German ta lashe Champions League karo na biyu a jere

Read More
Gwamna Makinde ya nuna Bimbo Adekanmbi a matsayin wanda yake so ya gaje shi a Oyo
Labaran gida, Siyasa

Gwamna Makinde ya nuna Bimbo Adekanmbi a matsayin wanda yake so ya gaje shi a Oyo

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana Bimbo Adekanmbi a matsayin wanda yake fatan zai gaje shi a kujerar gwamnan jihar a zaben shekarar 2027.Mak...

Read More
Dakta Dahir Hashim ya yaba wa Gwamna Abba kan nuna hikima a batun fitar da ƴan takarar APC
Labaran gida, Siyasa

Dakta Dahir Hashim ya yaba wa Gwamna Abba kan nuna hikima a batun fitar da ƴan takarar APC

Kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi na Jihar Kano, Dakta Dahir M. Hashim, ya yaba wa Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, bisa abin da ya bay...

Read More
Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya zai kai ziyara gabashin Congo saboda Ebola
Babban Labari, Lafiya

Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya zai kai ziyara gabashin Congo saboda Ebola

Ziyarar Dakta Tedros Adhanom Ghebreyesus na nuna muhimmancin da Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ke bai wa yaƙi da cutar Ebola a yankunan da suka fi fu...

Read More
PSG ko Arsenal, wa zai lashe kofin Turai?
Labaran Ketare, Babban Labari, Wassani

PSG ko Arsenal, wa zai lashe kofin Turai?

Babu tabbataccen wanda zai lashe kofin Champions League har sai an buga wasan ƙarshe, amma PSG da Arsenal duka suna da dalilan da ke sa magoya bayans...

Read More
Dan wasan baya na Newcastle United, Kieran Trippier, na dab da komawa Wolverhampton Wanderers
Wassani

Dan wasan baya na Newcastle United, Kieran Trippier, na dab da komawa Wolverhampton Wanderers

Dan wasan baya na Newcastle United, Kieran Trippier, na dab da komawa Wolverhampton Wanderers bayan bangarorin biyu sun kai matakin karshe na tattauna...

Read More
Real Madrid ta sake naɗa Mourinho a matsayin koci kan yarjejeniyar shekaru uku
Wassani

Real Madrid ta sake naɗa Mourinho a matsayin koci kan yarjejeniyar shekaru uku

Jose Mourinho ya amince da kwantiragin shekara uku domin komawa matsayin kocin Real Madrid, sai dai ba za a gabatar da shi a hukumance ba har sai baya...

Read More
Saudiyya ta sanar da kammala Hajjin 2026 cikin nasara, alhazai miliyan 1.7 sun sauke ibada
Labaran Ketare, Babban Labari

Saudiyya ta sanar da kammala Hajjin 2026 cikin nasara, alhazai miliyan 1.7 sun sauke ibada

Yarima Saud bin Mishal bin Abdulaziz, mataimakin gwamnan yankin Makkah kuma mataimakin shugaban Kwamitin Dindindin na Hajj da Umrah, ya bayyana cewa k...

Read More
Gwamnati na nazarin kakaba takunkumin tafiye-tafiye saboda barazanar Ebola
Labaran gida, Babban Labari, Lafiya

Gwamnati na nazarin kakaba takunkumin tafiye-tafiye saboda barazanar Ebola

Gwamnatin Tarayyar Najeriya na duba yiwuwar kakaba takunkumin tafiye-tafiye kan jiragen da ke fitowa daga ƙasashen da ke fama da cutar Ebola, a wani ...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka