YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Jihohin Najeriya da Suka Fi Samun Sabbin Masu Dauke da HIV a 2025
Lafiya

Jihohin Najeriya da Suka Fi Samun Sabbin Masu Dauke da HIV a 2025

Rahoton "The State of the Health Nation Report 2025" da Ma'aikatar Lafiya da Walwalar Jama'a ta Najeriya ta fitar ya nuna cewa an samu sabbin masu ɗa...

Read More
CBN Ta Soke Lasisin Bankunan Microfinance 46 a Najeriya
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

CBN Ta Soke Lasisin Bankunan Microfinance 46 a Najeriya

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanar da soke lasisin aiki na bankunan microfinance 46, matakin da ya fara aiki daga 1 ga Yulin 2026.CBN ta ce an ɗau...

Read More
DSS Ta Kama Wasu Abokan Tsohon Minista Timipre Sylva
Labaran gida, Babban Labari

DSS Ta Kama Wasu Abokan Tsohon Minista Timipre Sylva

Rahotanni sun ce jami'an Hukumar Farin Kaya (DSS) sun kama wasu mutane biyar da ake zargin na kusa da tsohon ƙaramin ministan albarkatun man fetur, T...

Read More
Kotu Ta Fara Sauraron Ƙarar da Ke Kalubalantar Takarar Pantami a Gombe
Labaran gida, Siyasa

Kotu Ta Fara Sauraron Ƙarar da Ke Kalubalantar Takarar Pantami a Gombe

Babbar Kotun Tarayya da ke Gombe ta fara sauraron ƙarar da Khamisu Ahmed Mailantarki ya shigar, inda yake ƙalubalantar sahihancin takarar Isa Ali Ib...

Read More
DSS Ta Kama Tsohon Minista Uche Nnaji Domin Bincike
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

DSS Ta Kama Tsohon Minista Uche Nnaji Domin Bincike

Rahotanni sun ce jami'an Hukumar Tsaron Farin Kaya (DSS) sun kama tsohon Ministan Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji, a filin jirgin saman Akanu Ibiam da k...

Read More
ADC Ta Shigar da Sunayen Atiku da Amaechi a Tsarin INEC
Babban Labari, Siyasa

ADC Ta Shigar da Sunayen Atiku da Amaechi a Tsarin INEC

Jam'iyyar ADC ta sanar da cewa ta shigar da sunayen Atiku Abubakar a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa da Rotimi Amaechi a matsayin mataimakinsa a ...

Read More
Mutum 10 Sun Rasa Rayukansu a Wani Hari da Aka Kai a Benue
Babban Labari, Tsaro

Mutum 10 Sun Rasa Rayukansu a Wani Hari da Aka Kai a Benue

Aƙalla mutum 10 sun rasa rayukansu bayan wasu mahara masu ɗauke da makamai sun kai hari wani ƙauye a ƙaramar hukumar Katsina-Ala ta Jihar Benue.Ra...

Read More
NMDPRA Ta Gargaɗi Gidajen Mai Kan Farashin Fetur
Labaran gida, Kasuwanci

NMDPRA Ta Gargaɗi Gidajen Mai Kan Farashin Fetur

Hukumar Kula da Harkokin Man Fetur ta Najeriya (NMDPRA) ta yi gargaɗin cewa za ta ɗauki mataki kan gidajen mai da ke sayar da fetur a farashin da ba...

Read More
Zargin Sauya Sunayen 'Yan Takara Ya Tayar da Ƙura a APC
Labaran gida, Siyasa

Zargin Sauya Sunayen 'Yan Takara Ya Tayar da Ƙura a APC

Rahotanni sun nuna cewa wasu daga cikin waɗanda suka yi nasara a zaɓukan fidda gwani na jam'iyyar APC sun nuna damuwa kan zargin sauya ko shirin sau...

Read More
Fitattun 'Yan Siyasa 9 da Ba Su Taɓa Sauya Sheƙar Jam'iyya Ba Tun 1999
Labaran gida, Siyasa

Fitattun 'Yan Siyasa 9 da Ba Su Taɓa Sauya Sheƙar Jam'iyya Ba Tun 1999

Duk da cewa sauya sheƙar jam'iyya ya zama ruwan dare a siyasar Najeriya, akwai wasu fitattun 'yan siyasa da suka ci gaba da kasancewa a jam'iyyunsu t...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka