YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Tsohon Sarkin Qatar, Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, Ya Rasu
Labaran Ketare, Babban Labari

Tsohon Sarkin Qatar, Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, Ya Rasu

Gwamnatin Qatar ta sanar da rasuwar tsohon Sarkin ƙasar, Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, wanda ya rasu yana da shekaru 74 a duniya.Sheikh Hamad ya...

Read More
Senegal Ta Sallami Kocinta Bayan Ficewa Daga Gasar Kofin Duniya
Wassani

Senegal Ta Sallami Kocinta Bayan Ficewa Daga Gasar Kofin Duniya

Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Senegal (FSF) ta sanar da fara aikin kawo ƙarshen kwangilar kocin ƙungiyar ƙasa, Pape Thiaw, da ma'aikatansa, bayan ficew...

Read More
Wasu matasa a Maidugurin Jihar Borno, sun gudanar da zanga-zangar adawa da matsalar tsaro
Babban Labari

Wasu matasa a Maidugurin Jihar Borno, sun gudanar da zanga-zangar adawa da matsalar tsaro

Matasa da ɗalibai a Jihar Borno sun gudanar da zanga-zanga a ranar Lahadi domin nuna adawa da rashin tsaro, tare da kira ga ‘yan Najeriya da su mar...

Read More
Iran ta sake rufe Mashigin Ruwan Hormuz bayan musayar sabbin hare-hare da Amurka
Labaran Ketare

Iran ta sake rufe Mashigin Ruwan Hormuz bayan musayar sabbin hare-hare da Amurka

Amurka ta ƙaddamar da hare-haren soji kan wasu wurare a Iran bayan da dakarun Juyin Juya Halin Iran suka kai hari kan wani jirgin ruwan dakon kaya a ...

Read More
INEC ta kara wa'adin mika sunayen 'yan takara a zaben 2027
Siyasa

INEC ta kara wa'adin mika sunayen 'yan takara a zaben 2027

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da tsawaita wa’adin gabatar da sunayen ‘yan takarar shugaban ƙasa da na ‘yan majalisar d...

Read More
Sojojin saman Najeriya sun kashe gomman ‘Yan Boko Haram a Hare-haren sama a Borno
Tsaro

Sojojin saman Najeriya sun kashe gomman ‘Yan Boko Haram a Hare-haren sama a Borno

Rundunar Sojin Saman Nijeriya (NAF) ta ce ta kashe gomman mayaƙan ƙungiyar Boko Haram a wani jerin hare-haren sama da ta kai kan wuraren ɓuyar ƙun...

Read More
Masar Da Qatar Sun Yi Kira Ga Amurka Da Iran Su Koma Kan Teburin Tattaunawa
Labaran Ketare, Babban Labari, Tsaro

Masar Da Qatar Sun Yi Kira Ga Amurka Da Iran Su Koma Kan Teburin Tattaunawa

Masar da Qatar sun yi kira ga Amurka da Iran da su dawo kan teburin tattaunawa domin neman mafita ta lumana ga rikicin da ke tsakanin ƙasashen biyu.K...

Read More
Tinubu Ya Sake Zaɓen Shettima A Matsayin Abokin Takararsa Na Zaɓen 2027
Labaran gida, Siyasa

Tinubu Ya Sake Zaɓen Shettima A Matsayin Abokin Takararsa Na Zaɓen 2027

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sake zaɓen Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, a matsayin abokin takararsa domin neman wa'adi na biy...

Read More
An Kuɓutar Da Dukkan Ɗalibai Da Malaman Makaranta Da Aka Sace A Jihar Oyo
Labaran gida, Tsaro

An Kuɓutar Da Dukkan Ɗalibai Da Malaman Makaranta Da Aka Sace A Jihar Oyo

Fadar Shugaban Ƙasa ta sanar da cewa an kuɓutar da dukkan ɗalibai da malaman makaranta da aka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Orire da ke jihar...

Read More
Kano Pillars ta gabatar da Daniel Ogunmodede a matsayin sabon mai horarwa
Wassani

Kano Pillars ta gabatar da Daniel Ogunmodede a matsayin sabon mai horarwa

Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta gabatar da Daniel Ogunmodede a matsayin sabon mai horar da kungiyar, gabanin fara kakar wasannin Najeriya ta ...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka