YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Ƙudurin dokar ƙara yawan alƙalan kotu ya tsallake karatu na biyu a Majalisar Tarayya
Babban Labari

Ƙudurin dokar ƙara yawan alƙalan kotu ya tsallake karatu na biyu a Majalisar Tarayya

Majalisar Dattawa ta tsallake karatu na biyu ga wasu ƙudurorin dokar da ke neman ƙara yawan alƙalan manyan kotunan ƙasar domin rage cunkoso a hark...

Read More
HADA-HADAR KUDADE
Kasuwanci

HADA-HADAR KUDADE

Yadda canjin kudaden kasashen ketare zuwa Naira ke gudana a kasuwannin chanji a yau 10-06-2026.• DOLLAR ₦1,390• UAE DIRHAM ₦380 • CEFA ...

Read More
Gwamnatin Kano ta Kudiri aniyar rage talauci ta hanyar amfani da sabbin hanyoyin tallafawa al'umma
Labaran gida

Gwamnatin Kano ta Kudiri aniyar rage talauci ta hanyar amfani da sabbin hanyoyin tallafawa al'umma

Gwamnatin Jihar Kano ta sake tabbatar da aniyarta na rage talauci ta hanyar aiwatar da shirye-shirye da manufofin da za su inganta rayuwar al’umma.M...

Read More
IMF ya bayyana cewa sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta aiwatar sun taimaka wajen inganta wasu sassan tattalin arzikin Najeriya
Babban Labari

IMF ya bayyana cewa sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta aiwatar sun taimaka wajen inganta wasu sassan tattalin arzikin Najeriya

Asusun Lamuni na Duniya (IMF) ya bayyana cewa sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta aiwatar sun taimaka wajen ingant...

Read More
Gwamnonin Arewa maso Yamma sun kaddamar da shirin rage talauci
Babban Labari

Gwamnonin Arewa maso Yamma sun kaddamar da shirin rage talauci

Kungiyar Gwamnonin Jihohin Arewa maso Yamma ta gudanar da wani taron tattaunawa na musamman a Kano domin samar da hanyoyin rage talauci ta hanyar fada...

Read More
Yansandan Kano Sun Kama ’Yandaba da Dilolin Ƙwaya 345 Cikin Kwana Uku
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Yansandan Kano Sun Kama ’Yandaba da Dilolin Ƙwaya 345 Cikin Kwana Uku

Rundunar 'Yansandan Jihar Kano ta sanar da kama mutane 345 da ake zargi da hannu a ayyukan daba, safarar miyagun ƙwayoyi da kuma mallakar makamai mas...

Read More
Talauci Ya Ƙaru a Najeriya, Mutum Miliyan 60 Sun Kara Faɗawa Matsin Rayuwa – IMF
Labaran gida, Labaran Ketare, Babban Labari, Kasuwanci

Talauci Ya Ƙaru a Najeriya, Mutum Miliyan 60 Sun Kara Faɗawa Matsin Rayuwa – IMF

Asusun Ba da Lamuni na Duniya (IMF) ya bayyana cewa sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatin Najeriya ta aiwatar sun taimaka wajen ƙarfafa tattalin...

Read More
Najeriya Ta Yi Barazanar Daukar Mataki Kan Hare-Haren da Ake Kai wa 'Yan Ƙasarta a Afrika ta Kudu
Labaran gida, Labaran Ketare, Babban Labari

Najeriya Ta Yi Barazanar Daukar Mataki Kan Hare-Haren da Ake Kai wa 'Yan Ƙasarta a Afrika ta Kudu

Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa tana nazarin matakan da za ta ɗauka kan abin da ta kira hare-hare da cin zarafin da ake yi wa 'yan ƙasarta a Afri...

Read More
Babu wanda ya isa ya hana ni zuwa ko ina a Najeriya - Sheikh Gumi
Babban Labari

Babu wanda ya isa ya hana ni zuwa ko ina a Najeriya - Sheikh Gumi

Shahararren malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya magantu kan ziyarar da ya kai garin Ibadan a ƙarshen shekarar da ta gabata, bayan ce-ce-...

Read More
Isra'ila Ta Kara Karfafa Hadin Gwiwa da Najeriya a fannin Noma da Kiwon Lafiya
Babban Labari, Lafiya

Isra'ila Ta Kara Karfafa Hadin Gwiwa da Najeriya a fannin Noma da Kiwon Lafiya

Kasar Isra’ila ta ce tana ci gaba da karfafa hadin gwiwa da Najeriya a bangaren noma, inda manoman Najeriya ke amfana da iri da sabbin fasahohin nom...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka