YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

An samu gagarumim cigaba wajen kafa Yan sandan jihohi a Najeriya, cewar fadar Shugaban kasa
Babban Labari

An samu gagarumim cigaba wajen kafa Yan sandan jihohi a Najeriya, cewar fadar Shugaban kasa

Fadar Shugaban Kasa ta bayyana cewa an samu gagarumin ci gaba wajen kafa rundunar ’yan sandan jihohi, inda ake sa ran za a gabatar da gyaran kundin ...

Read More
Kungiyar lauyoyi ta NBA ta nuna damuwa Kan tsananta sharudan beli da alkalai ke yi a Najeriya
Babban Labari

Kungiyar lauyoyi ta NBA ta nuna damuwa Kan tsananta sharudan beli da alkalai ke yi a Najeriya

Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta nuna damuwa kan yadda kotuna da jami’an tsaro ke sanya tsauraran sharuɗɗan beli da ke hana mutane da dama sam...

Read More
Bankunan Nijeriya sun tara N209bn daga ladan kula da asusu cikin watanni ukun farkon shekarar 2026
Labaran gida, Kasuwanci

Bankunan Nijeriya sun tara N209bn daga ladan kula da asusu cikin watanni ukun farkon shekarar 2026

Bankunan Nijeriya sun tara N209bn daga ladan kula da asusu cikin watanni ukun farkon shekarar 2026Wasu sabbin bayanai da jaridar Punch ta tattaro sun ...

Read More
Ƴanbindiga sun sace ɗalibai shida na Federal Polytechnic Kaura-Namoda a Zamfara
Labaran gida, Tsaro

Ƴanbindiga sun sace ɗalibai shida na Federal Polytechnic Kaura-Namoda a Zamfara

Wasu da ake zargin ƴanbindiga ne sun yi garkuwa da ɗalibai shida na Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Tarayya (Federal Polytechnic) da ke Ƙauran-Namoda...

Read More
Hukumar kula da wutar lantarki ta Nijeriya, ta fara aiwatar da sabbin dokokin da za su bai wa masu amfani da solar damar sayar da wutar lantarki
Labaran gida, Kasuwanci

Hukumar kula da wutar lantarki ta Nijeriya, ta fara aiwatar da sabbin dokokin da za su bai wa masu amfani da solar damar sayar da wutar lantarki

Hukumar kula da wutar lantarki ta Nijeriya, ta fara aiwatar da sabbin dokokin da za su bai wa masu amfani da solar damar sayar da wutar lantarkin da t...

Read More
Yan sanda a jihar kwara sun kama babban mai garkuwa da mutane
Babban Labari

Yan sanda a jihar kwara sun kama babban mai garkuwa da mutane

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kwara ta kama wani kasurgumin mai garkuwa da mutane tare da kwato makamai a Karamar Hukumar Baruten, Jami’ar Yaɗa Laba...

Read More
Sunday Igboho ya yi barazanar bayyana sunayen ‘yan siyasar da ke da hannu a sace ɗalibai a Ƙaramar Hukumar Oriire ta Jihar Oyo.
Babban Labari

Sunday Igboho ya yi barazanar bayyana sunayen ‘yan siyasar da ke da hannu a sace ɗalibai a Ƙaramar Hukumar Oriire ta Jihar Oyo.

Ɗan gwagwarmayar kafa ƙasar Yarabawa, Sunday Adeyemo, wanda aka fi sani da Sunday Igboho, ya yi barazanar bayyana sunayen ‘yan siyasar da ke da ha...

Read More
Kwamared Aminu Abduslamu Gwarzo ya yabawa Yan media na kwankwasiya Kan jajircewarsu
Babban Labari

Kwamared Aminu Abduslamu Gwarzo ya yabawa Yan media na kwankwasiya Kan jajircewarsu

Gwarzo ya bayyana hakan ne yayin wata ganawa da wakilan kungiyar sama da 132 a Kano, inda ya ce gudummawar da suke bayarwa ta taka muhimmiyar rawa waj...

Read More
WHO Ta Ce Ana Samun Nasara a Yaƙi da Ebola a DR Congo
Labaran Ketare, Babban Labari, Lafiya

WHO Ta Ce Ana Samun Nasara a Yaƙi da Ebola a DR Congo

Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO), Tedros Adhanom Ghebreyesus, ya bayyana cewa adadin mutanen da ake zargin sun kamu da cutar Ebola a Jamhuriyar...

Read More
Yansanda Sun Gano Maɓoyar Masu Ƙera Bindigogin Farauta a Yobe
Labaran gida, Tsaro

Yansanda Sun Gano Maɓoyar Masu Ƙera Bindigogin Farauta a Yobe

Rundunar Ƴansandan Najeriya reshen Jihar Yobe ta sanar da gano wani haramtaccen wurin ƙera makamai a garin Potiskum, tare da kama mutane bakwai da a...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka