YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

NDLEA ta kama wata taohuwa yar Shekara 67 dake zaune a birtaniya  dauke da kilo 13 na Hodar ibilis a Legas
Babban Labari

NDLEA ta kama wata taohuwa yar Shekara 67 dake zaune a birtaniya dauke da kilo 13 na Hodar ibilis a Legas

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa NDLEA ta kama wata tsohuwa 'yar Najeriya mai shekaru 67 da ke zama a Birtaniya, Misis Mary Barek,...

Read More
Yan sanda a Sokoto sun kwashe wani Dan bindiga tare da kwato bindiga kirar AK 47
Tsaro

Yan sanda a Sokoto sun kwashe wani Dan bindiga tare da kwato bindiga kirar AK 47

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Sokoto ta sanar da kashe wani da ake zargin ɗan bindiga ne tare da ƙwato bindigar AK-47 guda ɗaya da harsasai masu yawa,...

Read More
Dalilan da yasa 'yan Najeriya dake Kasar Afrika ta Kudu daukar makami
Labaran Ketare

Dalilan da yasa 'yan Najeriya dake Kasar Afrika ta Kudu daukar makami

Wasu 'yan Najeriya mazauna Afirka ta Kudu sun fara ɗaukar makamai domin kare kansu bayan wa'adin da ƙungiyoyin masu adawa da baƙi suka bayar na bar...

Read More
Faransa Ta Kai Kwata-fainal Bayan Doke Paraguay da Ci 1-0
Wassani

Faransa Ta Kai Kwata-fainal Bayan Doke Paraguay da Ci 1-0

Tawagar Faransa ta tabbatar da matsayinta a zagayen kwata-fainal na Gasar Kofin Duniya ta 2026 bayan da ta doke Paraguay da ci 1-0 a wasan zagaye na '...

Read More
Iran Za Ta Yi Ban-kwana da Gawar Ayatullah Ali Khamenei a Ranar Litinin
Labaran Ketare

Iran Za Ta Yi Ban-kwana da Gawar Ayatullah Ali Khamenei a Ranar Litinin

Gwamnatin Iran ta ayyana ranar Lahadi a matsayin ranar hutu a faɗin ƙasar domin bai wa al'umma damar halartar shirye-shiryen jana'izar jagoran addin...

Read More
Adadin Wadanda Suka Mutu a Girgizar Ƙasar Venezuela Ya Haura 3,000
Labaran Ketare

Adadin Wadanda Suka Mutu a Girgizar Ƙasar Venezuela Ya Haura 3,000

Gwamnatin Venezuela ta sanar da cewa adadin mutanen da aka tabbatar sun rasu sakamakon munanan girgizar ƙasar biyu da suka afku a ƙarshen watan da y...

Read More
Tinubu Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa na Kare Ƴancin Addini a Najeriya
Labaran gida, Babban Labari

Tinubu Ya Jaddada Aniyar Gwamnatinsa na Kare Ƴancin Addini a Najeriya

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sake tabbatar da cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da kare ƴancin gudanar da addini tare da ƙarfafa zaman lafiya ...

Read More
Rundunar Soji Ta Ce Ana Ci Gaba da Ƙoƙarin Ceto Ɗaliban da Aka Sace a Oyo
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Rundunar Soji Ta Ce Ana Ci Gaba da Ƙoƙarin Ceto Ɗaliban da Aka Sace a Oyo

Babban Hafsan Sojin Ƙasa na Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya tabbatar da cewa dakarun soji na ci gaba da gudanar da ayyukan ceto domin kuɓu...

Read More
Za mu ɗaukaka ƙara kan hukuncin hana saka hijabi a makarantar Ibadan - MURIC
Labaran gida

Za mu ɗaukaka ƙara kan hukuncin hana saka hijabi a makarantar Ibadan - MURIC

Ƙungiyar kare haƙƙoƙin Musulmi ta MURIC ta bayyana cewa ba ta amince da hukuncin Kotun Ɗaukaka Ƙara da ta soke hukuncin da ya bai wa ɗalibai ma...

Read More
A kalla mutane 20 ne suka mutu yayin da Sama da 100 suka yi batan dabo a mahadar kogunan Kasai da Sankuru dake tsakiyar kasar Congo
Labaran Ketare

A kalla mutane 20 ne suka mutu yayin da Sama da 100 suka yi batan dabo a mahadar kogunan Kasai da Sankuru dake tsakiyar kasar Congo

Mahukunta kasar ta Cango sun ce mutane 80 ne aka iya tseratarwa zu yanzu.Ana ci gaba da bincike da sa ran ko za a samu wasu da rai bayan wannan haɗar...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka