YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Ƙungiyar Likitoci ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta yi gargaɗin cewa matsalar tamowa na ci gaba da barazana ga rayuwar dubban yara
Labaran gida, Babban Labari, Lafiya

Ƙungiyar Likitoci ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta yi gargaɗin cewa matsalar tamowa na ci gaba da barazana ga rayuwar dubban yara

Ƙungiyar Likitoci ta Médecins Sans Frontières (MSF) ta yi gargaɗin cewa matsalar tamowa na ci gaba da barazana ga rayuwar dubban yara a jihar Kebb...

Read More
yan bindiga sun kai hari a ƙauyen Kuda-Kuda da ke Ƙaramar Hukumar Goronyo a Jihar Sokoto
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

yan bindiga sun kai hari a ƙauyen Kuda-Kuda da ke Ƙaramar Hukumar Goronyo a Jihar Sokoto

Wasu 'yan bindiga sun kai hari a ƙauyen Kuda-Kuda da ke Ƙaramar Hukumar Goronyo a Jihar Sokoto, inda suka kashe babban limamin ƙauyen, Liman Audu, ...

Read More
Kafa yan sandan jihohi zai taimaka wa jihohi wajen kare al’ummarsu yadda ya kamata, musamman Kiristocin da ake tsanantawa cewar dan majalisar Amurka
Babban Labari

Kafa yan sandan jihohi zai taimaka wa jihohi wajen kare al’ummarsu yadda ya kamata, musamman Kiristocin da ake tsanantawa cewar dan majalisar Amurka

 Dan majalisar dokokin Amurka, Riley Moore, ya yi maraba da amincewar Majalisar Dattawan Najeriya da Kudirin Gyaran Kundin Tsarin Mulki da ke nem...

Read More
Amurka sun sanar da samar da wata allurar rigakafin cutar Ebola
Labaran Ketare, Babban Labari, Lafiya

Amurka sun sanar da samar da wata allurar rigakafin cutar Ebola

Jami’an Amurka sun sanar da samar da wata allurar rigakafin cutar Ebola ta gwaji yayin da ake ci gaba da fama da ɓarkewar cutar a Jamhuriyar Dimokr...

Read More
Majalisar Dattawan Najeriya za ta fara muhawara a yau Laraba kan wani muhimmin kudirin doka da ke neman samar da rundunonin ‘yansandan jihohi
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Majalisar Dattawan Najeriya za ta fara muhawara a yau Laraba kan wani muhimmin kudirin doka da ke neman samar da rundunonin ‘yansandan jihohi

MAJALISAR NAJERIYA ZA TA FARA MUHAWARA KAN KUDIRIN KAFAR ‘YANSANDAN JIHOHIAna sa ran Majalisar Dattawan Najeriya za ta fara muhawara a yau Laraba ka...

Read More
Hukumar Tsaron Farin Kaya ta DSS ta umarci a gudanar da bincike kan wasu jami’anta
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta DSS ta umarci a gudanar da bincike kan wasu jami’anta

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta DSS ta umarci a gudanar da bincike kan wasu jami’anta da aka gani a wani bidiyo suna jan ɗan gwagwarmaya kuma ɗan tak...

Read More
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya amince da sanya dokar hana fita ta sa’o’i 16 a ƙananan hukumomi
Labaran gida, Babban Labari

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya amince da sanya dokar hana fita ta sa’o’i 16 a ƙananan hukumomi

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya amince da sanya dokar hana fita ta sa’o’i 16 a ƙananan hukumomi 10 na jihar domin magance matsalolin tsaro da...

Read More
Faransa ta sanar da cutar Ebola a ƙasar
Babban Labari, Lafiya

Faransa ta sanar da cutar Ebola a ƙasar

Faransa ta sanar da tabbatar da ɓullar cutar Ebola a ƙasar bayan wani likita da ya dawo daga aikin jin ƙai a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo (DR C...

Read More
Matatar Mai ta Dangote ta karyata zargin cewa tana sayarwa tare da sake sayo mai daga Kasar Togo
Babban Labari

Matatar Mai ta Dangote ta karyata zargin cewa tana sayarwa tare da sake sayo mai daga Kasar Togo

Kamfanin Matatar Mai ta Dangote Petroleum Refinery ya yi watsi da zarge-zargen da ke cewa ana fitar da kayayyakin man fetur da ake tacewa a matatar zu...

Read More
Gwamnatin Kaduna ta go yi bayan gurfanar da mutane 24 gaban kotu Kan kashe wata Mata a maraban Jos
Babban Labari

Gwamnatin Kaduna ta go yi bayan gurfanar da mutane 24 gaban kotu Kan kashe wata Mata a maraban Jos

Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi maraba da gurfanar da mutane 24 da ake zargi da hannu a kisan gillar da aka yi wa wata mata a yankin Maraban Jos, inda ta...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka