YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Irin hukunci da kotu ke Yankewa Kan jami'yun Siyasa a Najeriya, na Baraza ga Dimukradiya tare da rage damar adawa - ADC
Siyasa

Irin hukunci da kotu ke Yankewa Kan jami'yun Siyasa a Najeriya, na Baraza ga Dimukradiya tare da rage damar adawa - ADC

Mai magana da yawun jam’iyyar, Bolaji Abdullahi, ya bayyana cewa hukuncin na barazana ne ga dimokuraɗiyyar Nijeriya, yana mai cewa irin waɗannan m...

Read More
''An yi wa kalaman Matar shugaban kasa gugurwar fahimta Kan Sana'ar kosai da kuliluli" - Abayomi Nurain jigo a APC
Babban Labari

''An yi wa kalaman Matar shugaban kasa gugurwar fahimta Kan Sana'ar kosai da kuliluli" - Abayomi Nurain jigo a APC

Jigo a jam'iyyar APC Abayomi Nurain Mumuni, ya kare Uwargidan Shugaban Ƙasa Oluremi Tinubu, kan suka da ake mata bayan ta shawarci 'yan Najeriya...

Read More
Iran ta kai hari kan sansanin Ali al-Salem da ke Kuwait, da kuma hedikwatar rundunar ruwa ta Amurka da ke Bahrain
Labaran Ketare

Iran ta kai hari kan sansanin Ali al-Salem da ke Kuwait, da kuma hedikwatar rundunar ruwa ta Amurka da ke Bahrain

Kamfanin dillancin labaran Reuters ya rawaito cewa wani jami’in Amurka ya tabbatar da cewa Iran ta harba makamai masu linzami da kuma jiragen sama m...

Read More
Iran na sake nuna karfin iko da mashigar ruwan Hormuz makonni biyu bayan yarjejeniyar zaman lafiya da Amurka
Labaran Ketare, Babban Labari

Iran na sake nuna karfin iko da mashigar ruwan Hormuz makonni biyu bayan yarjejeniyar zaman lafiya da Amurka

Lamarin ya auku ne bayan da ƙasashen Amurka da Iran kowannensu ya ƙaddamar da hare-hare a kan takwaransa, wanda hakan ya zama mafi munin taɓarɓare...

Read More
TCN Ta Sanar da Katse Wutar Lantarki na Wucin Gadi a Kano da Wasu Jihohi Biyar
Labaran gida, Babban Labari

TCN Ta Sanar da Katse Wutar Lantarki na Wucin Gadi a Kano da Wasu Jihohi Biyar

Kamfanin Watsa Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya sanar da cewa mazauna da 'yan kasuwa a jihohin Kano, Katsina, Jigawa, Bauchi da Yobe za su fuskanci...

Read More
NDLEA Ta Ƙwace Miyagun Ƙwayoyi Masu Darajar Kusan Naira Biliyan 5 a Tashar Onne
Labaran gida, Babban Labari

NDLEA Ta Ƙwace Miyagun Ƙwayoyi Masu Darajar Kusan Naira Biliyan 5 a Tashar Onne

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta sanar da ƙwace miyagun ƙwayoyi da darajarsu ta kai kusan naira biliyan 5 a tashar ...

Read More
Ana Gudanar da Aikin Tsaftar Muhalli na Ƙarshen Wata a Jihohin Arewa
Labaran gida, Lafiya

Ana Gudanar da Aikin Tsaftar Muhalli na Ƙarshen Wata a Jihohin Arewa

Ana gudanar da aikin tsaftar muhalli na ƙarshen wata a yau Asabar a jihohi da dama na Arewacin Najeriya, inda gwamnatocin jihohi suka dakatar da zirg...

Read More
Jarumin Nollywood Joseph Momodu Ya Shiga Rundunar Sojin Amurka
Nishadi

Jarumin Nollywood Joseph Momodu Ya Shiga Rundunar Sojin Amurka

Fitaccen jarumin masana'antar fina-finan Nollywood, Joseph Momodu, ya shiga rundunar sojin Amurka a hukumance, lamarin da ya nuna sabon babi a rayuwar...

Read More
Jam'iyar PDP tsagin Tanimu Turaki ya ta kalubalanci hukunci kotu na soke rajistar NDC
Babban Labari

Jam'iyar PDP tsagin Tanimu Turaki ya ta kalubalanci hukunci kotu na soke rajistar NDC

Jam'iyar PDP tsagin Tanimu Turaki SAN ya soki hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya soke hukuncinta na baya wanda ya umarci Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta...

Read More
NDC Ta Ce Za Ta Ɗaukaka Ƙara Kan Hukuncin  Soke Rajistarta
Labaran gida, Siyasa

NDC Ta Ce Za Ta Ɗaukaka Ƙara Kan Hukuncin Soke Rajistarta

Jam'iyyar NDC ta bayyana cewa za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da Babbar Kotun Tarayya da ke Lokoja ta yanke, wanda ya soke umarnin da ya bai wa Huku...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka