YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Hare haren mayakan JNIM yayi sanadiyar mutuwar akalla sojojin Burkina faso 50 da Yan banga
Babban Labari

Hare haren mayakan JNIM yayi sanadiyar mutuwar akalla sojojin Burkina faso 50 da Yan banga

Aƙalla sojojin Burkina Faso da kuma ƴan bangar VDP da ke taimaka musu 50 ne aka kasha, a wasu hare-hare da mayaƙan JNIM da ke da alaƙa da ƙungiya...

Read More
Ronaldo Ya Yi Bankwana Da Kofin Duniya Ba Tare Da Ya Lashe Kambun Ba
Wassani

Ronaldo Ya Yi Bankwana Da Kofin Duniya Ba Tare Da Ya Lashe Kambun Ba

Duk da dimbin nasarori da ya samu a harkar ƙwallon ƙafa, tauraron Portugal, Cristiano Ronaldo, ya kawo ƙarshen tafiyarsa a gasar cin Kofin Duniya b...

Read More
MDD: Hare-haren Jirage Marasa Matuƙa Sun Kashe Ƙananan Yara 330 A Sudan Cikin Watanni Shida
Lafiya

MDD: Hare-haren Jirage Marasa Matuƙa Sun Kashe Ƙananan Yara 330 A Sudan Cikin Watanni Shida

Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) ta bayyana cewa hare-haren jirage marasa matuƙa a Sudan sun yi sanadin mutuwar ƙananan yara 330 a cikin watanni shida...

Read More
Hukumar Ƙwallon Ƙafar Faransa Za Ta Gurfanar Da Sanatar Paraguay Kan Kalaman Da Ta Yi Wa Mbappe
Wassani

Hukumar Ƙwallon Ƙafar Faransa Za Ta Gurfanar Da Sanatar Paraguay Kan Kalaman Da Ta Yi Wa Mbappe

Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Faransa (FFF) ta bayyana aniyarta ta ɗaukar matakin shari'a kan Sanatar Paraguay, Celeste Amarilla, bayan kalaman da ta yi ...

Read More
Faransa Ta Janye Dukkan Jami'an Diflomasiyyarta Daga Burkina Faso
Labaran Ketare

Faransa Ta Janye Dukkan Jami'an Diflomasiyyarta Daga Burkina Faso

Gwamnatin Faransa ta tabbatar da janye dukkan jami'an diflomasiyyarta daga Burkina Faso, bayan da gwamnatin mulkin sojan ƙasar ta yanke hulɗar diflo...

Read More
Amurka, Da Portugal Sun Fice Daga Gasar Kofin Duniya
Wassani

Amurka, Da Portugal Sun Fice Daga Gasar Kofin Duniya

Ƙasar Amurka, wadda ita ce kaɗai mai masaukin baki da ta rage a gasar cin Kofin Duniya ta FIFA 2026, ta yi bankwana da gasar bayan Belgium ta lallas...

Read More
Takaddama Ta Kaure Kan Rahoton IMF Game Da Kashe Kuɗaɗe Da Bashin Gwamnatin Najeriya
Labaran gida, Babban Labari, Siyasa

Takaddama Ta Kaure Kan Rahoton IMF Game Da Kashe Kuɗaɗe Da Bashin Gwamnatin Najeriya

Takaddama ta ɓarke tsakanin gwamnatin Najeriya da jam’iyyun adawa bayan wani rahoto ya haifar da ce-ce-ku-ce kan yadda aka kashe wasu kuɗaɗe da k...

Read More
Nijeriya Za Ta Binciki Manyan Kamfanonin Fasaha Kan Amfani Da Labaran Kafofin Yaɗa Labarai
Labaran gida, Labaran Ketare, Babban Labari

Nijeriya Za Ta Binciki Manyan Kamfanonin Fasaha Kan Amfani Da Labaran Kafofin Yaɗa Labarai

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci Hukumar Kula da Gogayya da Kare Haƙƙin Masu Amfani da Kayayyaki ta Nijeriya (FCCPC) da ta gudanar da bi...

Read More
Iran Ta Buɗe Ƙofa Ga Masu Son Shigar Da Ƙorafi Kan Rashin Khamenei
Labaran Ketare

Iran Ta Buɗe Ƙofa Ga Masu Son Shigar Da Ƙorafi Kan Rashin Khamenei

Ministan Shari'a na Iran, Amin Hossein Rahimi, ya bayyana cewa gwamnati ta samar da hanyoyin da za su bai wa 'yan ƙasar damar shigar da ƙorafe-ƙora...

Read More
Trump: Za Mu Iya Murƙushe Iran Cikin Ƙanƙanin Lokaci, Amma Na Fi Son Yarjejeniya
Labaran Ketare

Trump: Za Mu Iya Murƙushe Iran Cikin Ƙanƙanin Lokaci, Amma Na Fi Son Yarjejeniya

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa ƙasarsa na da ƙarfin da za ta iya murƙushe Iran cikin ƙanƙanin lokaci, amma ya ce ya fi son a warw...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka