Gwamnatin Kano ta rufe Makarantun koyar da harkokin Lafiya na IBN SINA College of Health Science and Technology da ke Dakata da kuma Life Line College of Health Science and Technology da ke titin bela.
Gwamnatin Jihar Kano ta rufe makarantun koyar da harkokin lafiya na IBN SINA College of Health Science and Technology da ke Dakata Kawaji kusa da...
Read More